Doha (IQNA) Babban birnin kasar Qatar ya karbi bakuncin dimbin wadanda suka lashe gasar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa da kuma wadanda suka halarci zagaye na biyu na gasar "Mafi Fiyayyen Halitta".
Lambar Labari: 3490075 Ranar Watsawa : 2023/11/01
Tehran (IQNA) Sheikh Ahmad Al-Tayyib babban malamin cibiyar ilimi mafi girma ta Ahlu Sunnah a duniya ya ce; bikin maulidin Manzon Allah (SAW) shi ne mafi girma a cikin dukkanin bukukuwa da suke dauke da kamala ta dan adam.
Lambar Labari: 3486440 Ranar Watsawa : 2021/10/18
Tehran (IQNA) Imam Mahdi (AS) shi ne limami na 12 daga cikin limaman Ahlul bait (AS) wanda kuma yau 15 ga watan sha'aban ya yi daidai da ranar haihuwarsa.
Lambar Labari: 3485770 Ranar Watsawa : 2021/03/29